[ { "title": "'ya'yan annabawa hamsin", "body": "\"'ya'yan annabawa 50\" (Duba: transate_numbers)" }, { "title": "suka tsaya a gefensu", "body": "Wanann na nufin suna tsaye suna fuskantar su. AT: \"suka tsaya su na fuskantarsu\" ko \"suka tsaya suna kallonsu\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "tufafi", "body": "wani yankin kaya da ake amfani da shi kamar gyale" }, { "title": "Sai rafin ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare", "body": "\"Sai ruwan Kogin Yodan ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare.\" " }, { "title": "ta kowanne gefe ", "body": "\"a gefen dama da gefen hagu.\" Wannan na nufin dama da hagu na inda Iliya ya buga ruwa. " } ]