[ { "title": "sojojin hamsin", "body": "\"jarumawa 50\" ko \"sojoji 50\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "ya roƙo", "body": "\"ya roƙe shi\"" }, { "title": "waɗannan sojoji hamsin naka", "body": "Shugaban sojojin cewa bayinsa bayin Iliya ne ya nuna masa girmama wa. AT: \"sojojin na hamsin\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "bari rayuwata ... ya zama da daraja a gabanka", "body": "Anan kalmar \"gaban\" Iliya na wakiltar hukuncinsa ko kimantawa.. Shugaban sojojin na roƙon Iliya ya bar su a raye. AT: \"ina roƙon ka ka kula da raina ... zama mai daraja a gare ka amma ba kashe mu ba\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)" } ]