[ { "title": "Mowab", "body": "\"ƙasar mowab\"" }, { "title": "ragar sakatar gidan saman sa", "body": "Gidan saman an gina shi ne a saman soron fadar. Ragar an yi ta ne da abubuwa sirara an yi masu ado an gicciya sa da juna su bada murfin taga. AT: \"tagar itace ta shinfidar fada\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Ba'al Zebub", "body": "(Duba: translate_names)" } ]