Sun Sep 06 2020 15:51:50 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-06 15:51:50 +01:00
parent d9d076b05c
commit ff97ebb0ff
1 changed files with 2 additions and 2 deletions

View File

@ -5,10 +5,10 @@
},
{
"title": "Ni Allah ne da zan iya rayarwa ko in kashe, da wannan mutum zai so in warkar da mutum daga kuturtarsa?",
"body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don ƙarfafa cewa roƙon Sarkin Aram abin ƙyama ne kuma abin da ba zai iya yi ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Sarkin A dole ne ya yi tunanin ni wani bawan\nAllah ne, mai iko akan mutuwa da rayuwa! Yana so in warke wannan mutumin na\nkuturta, amma ba zan iya yin hakan ba.\" ( Sarki ya yi wannan tambayar ne ya jaddada wa sarkin Aram roƙonsa abu ne da sarki ba zai iya ba. AT: \"Sarkin Aram ya yi tunani ni Allah ne, da ke da ikon rai da mutuwa! ya na so in warkar da wannan mutum daga kututtarsa, amma ba zan iya wannan ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don ƙarfafa cewa roƙon Sarkin Aram abin ƙyama ne kuma abin da ba zai iya yi ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"sarkin Aram dole ne ya yi tunanin ni wani bawan Allah ne, mai iko akan mutuwa da rayuwa! Yana so in warke wannan mutumin na kuturta, amma ba zan iya yin hakan ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": " Da alama yana neman jayayya da ni.''",
"body": "Sarkin Isra'ila bai yarda roƙo warkar da Na'aman shine asalin dalilin wasiƙar. Ya na tunanin sarkin na neman faɗa ne. AT: \"yana neman hanyar da zai yi faɗa dani ne\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Sarkin Isra'ila bai yarda da bukatar neman warke Naamam ba ne ainihin dalilin wasiƙar. Ya yi tunanin ainihin dalilin shi ne a fara fada. Fassarar Maɗaukaki: \"Da alama yana neman uzurin ne don fara faɗa da ni\" (Sarkin Isra'ila bai yarda roƙo warkar da Na'aman shine asalin dalilin wasiƙar. Ya na tunanin sarkin na neman faɗa ne. AT: \"yana neman hanyar da zai yi faɗa dani ne\" (Duba: figs_explicit)"
}
]