diff --git a/03/09.txt b/03/09.txt index e34236e..ef54333 100644 --- a/03/09.txt +++ b/03/09.txt @@ -16,7 +16,7 @@ "body": "Za a iya bayyana wa. AT: \"ba su sami ruwa ko kaɗan ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { - "title": " Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''", + "title": "Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''", "body": "Sarki yayi amfani da wannan tambayar don jaddada yadda mummnan yanayin su yake. Za a iya wannan a matsayin sanarwa. AT: \"Shi ya duba kamar Yahweh zai ba da damar Mowab ya kama dukkan uku na mu\" (Duba: figs_rquestion) " }, { diff --git a/03/18.txt b/03/18.txt index bf5a101..86faffd 100644 --- a/03/18.txt +++ b/03/18.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Wannan abu ne mai sauƙi a gaban Yahweh", - "body": "Gaban Ubangiji yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"Yahweh yana ɗaukar wannan a zaman abu mai sauki da ake yi\" ko \"Wannan abu ne mai sauƙi ga Yahweh yayi\" (Duba: figs_metonymy)" + "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"Yahweh yana ɗaukar wannan a zaman abu mai sauki da ake yi\" ko \"Wannan abu ne mai sauƙi ga Yahweh yayi\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ƙayataccen birni",