Wed Sep 09 2020 18:01:05 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-09 18:01:07 +01:00
parent 864e40ccd2
commit dd8b6f4159
1 changed files with 3 additions and 3 deletions

View File

@ -45,10 +45,10 @@
},
{
"title": "duba wannan matsala",
"body": "\"sosai, wannan matsala.\" Kalmar \"Duba\" anan ya ƙara jaddada abin da ya biyo baya. Maganar na nufin \"wannan matsala\" na nufin Yunwa a Samariya da wahala da ya kawo."
"body": "\"Lallai wannan matsala.\" Kalmar \"duba\" a nan yana ƙara ƙarfafawa ga abin da ya biyo baya. Kalmomin \"wannan matsala\" tana nufin yunwar Samariya da wahala da ta haddasa. "
},
{
"title": "Don me kuma zan ƙara jiran Yahweh?\"\n",
"body": "Sarkin ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa bai yarda Yahweh zai iya taimakansu. za aiya rubuta wannan a matsayin bayani. AT: \"don me zan yi ta jiran Yahweh ya taimakemu?\" ko \"ba zan ci gaba da jiran taimako daga wurin Yahweh ba!\" (Duba: figs_explicit da figs_rquestion)"
"title": "Don me kuma zan ƙara jiran Yahweh?\n",
"body": "Wannan sarki yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa bai yi imani da\ncewa Ubangiji zai taimake su ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa.\nMaimaita fassarar: \"Don me zan ci gaba da jiran Yahweh ya taimake mu?\" Ko\nkuma ba zan ƙara jiran taimako daga wurin Ubangiji ba! Sarkin ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa bai yarda Yahweh zai iya taimakansu. za aiya rubuta wannan a matsayin bayani. AT: \"don me zan yi ta jiran Yahweh ya taimakemu?\" ko \"ba zan ci gaba da jiran taimako daga wurin Yahweh ba!\" (Duba: figs_explicit da figs_rquestion)"
}
]