diff --git a/05/07.txt b/05/07.txt index 2da4eea..b0a419a 100644 --- a/05/07.txt +++ b/05/07.txt @@ -8,7 +8,7 @@ "body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don ƙarfafa cewa roƙon Sarkin Aram abin ƙyama ne kuma abin da ba zai iya yi ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"sarkin Aram dole ne ya yi tunanin ni wani bawan Allah ne, mai iko akan mutuwa da rayuwa! Yana so in warke wannan mutumin na kuturta, amma ba zan iya yin hakan ba.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { - "title": " Da alama yana neman jayayya da ni.''", + "title": "Da alama yana neman jayayya da ni.''", "body": "Sarkin Isra'ila bai yarda da buƙatar neman warke Naamam ba ne ainihin dalilin wasiƙar. Ya yi tunanin ainihin dalilin shi ne a fara faɗa. AT: \"Da alama yana neman uzurin ne don fara faɗa da ni\" (Duba: figs_explicit)" } ] \ No newline at end of file