Wed Sep 16 2020 16:49:51 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-16 16:49:52 +01:00
parent fdfeb21e20
commit 1a940ff14a
1 changed files with 8 additions and 0 deletions

View File

@ -15,8 +15,16 @@
"title": "kwamandojin na ɗari-ɗari ",
"body": "Kalmomin \"kwamandojin na ɗari-ɗari \" wataƙila lakabi ne na babban jami'in sojan sama. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) kalmar \"ɗaruruwan\" tana wakiltar dai-dai adadin sojojin da kowane ɗaya daga cikin waɗannan shugabannin ya jagoranta.\nAT: \"kwamandojin sojoji 100\" ko 2) kalmar da aka fassara a matsayin \"ɗaruruwan\" ba wakiltar adadi dai-dai bane, amma sunan rukunin sojoji\nne. AT: \"kwamandojin rundunonin soja\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Karitawa",
"body": "Wannan sunan wani rukunin masu tsaron sarki ne."
},
{
"title": "ya kawo su wurinsa,",
"body": "Yeho'iada babban firist ya sa sojojinsa su zo wurin sa a haikali. AT: \"ya kawo su wurinsa cikin haikalin Yahweh\""
},
{
"title": "Daga nan sai ya nuna musu ɗan sarki",
"body": ""
}
]