"body": "Hakan yana nuna cewa ya gina waɗannan bagadan ne domin mutane su iya yin hadayu su kuma yi wa taurari sujada. Hakanan, da ba zai gina waɗannan bagadai da kansa ba, a maimakon haka ya umarci ma'aikatansa su yi. AT: \"Ya sa ma'aikatansa su gina bagadan a farfajiya biyu na haikalin Yahweh domin mutane su bauta wa taurari su kuma miƙa musu hadayu\" (Duba : figs_explicit da figs_metonymy)"
"body": "Wataƙila kuna buƙatar fayyace abin da ya sa ya sa aka jefa ɗansa cikin wuta da abin da ya faru bayan ya yi hakan. AT: \"Ya ƙone ɗansa har ya mutu a matsayin hadaya ga alolinsa\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara irin wannan magana a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abubuwa da yawa da suka yi mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abubuwa da yawa waɗanda Yahweh ya lamurta mugaye ne\" (Duba: figs_metaphor)"