[
{
"title": "sai suka zuba da miya",
"body": "\"suka zuba miyar a kwanoni\""
},
"title": "akwai mutuwa a tunkunyar",
"body": "Wannan na nufin akwai abinda zai iya kashe sua tukunyar, ba wai akwai wani abu matacce a tukunyar ba. AT: \"akwai wani abu a tukunyar da zai kashe mu\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
"title": "Ya zuba shi a cikin tukunyar",
"body": "\"ya ƙara shi a miyar a cikin tukunya\""
"title": "ku zuba wa mutane",
"body": "\"ba su abincin\""
}
]