ha_2ki_tn_l3/15/10.txt

30 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Shallum ... Yabesh",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ƙulla wa Zekariya ",
"body": "\"a kan Sarki Zekariya\""
},
{
"title": "Ibleam",
"body": "Wannan shi ne sunan gari ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Sai ya zama sarki a madadinsa",
"body": "\"Sai Shallum ya ci sarautar a maimakon Zekariya\""
},
{
"title": "An rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_actii"
},
{
"title": "Wannan shi ne maganar Yahweh ",
"body": "Ba za a iya fayyace sarai cewa abubuwan da suka faru a cikin aya ta 10 sun cika kalmar\nYahweh ba. Maimaita fassarar: \"Abin da ya faru da Zakariya bisa ga maganar Yahweh ne\"\nko \"Abin da ya faru da Zakariya ya cika kalmar Yahweh\" (Duba:"
},
{
"title": "Zuriyarka za su zauna a gadon sarautar Isra'ila har zuwa tsara ta huɗu",
"body": "Zama a kan kursiyin yana wakiltar kasancewa sarki. Wani fassarar ta dabam: \"Zuriyar ku\nza su zama sarakunan Isra'ila har tsara ta huɗu\" (Duba:"
}
]