"body": "Yehu ya yi amfani da wannan tambayar ya gayawa ɗan saƙon ba ruwansa ko yazo da salama ko ba salama. za a iya fassara shi kamar bayani. AT: \"ba ruwanka ko na zo da salama!\" ko \"ba sai ka ji ba ko nazo da salama!\" (Duba: figs_rquestion)\n"