ha_2ki_tn_l3/25/04.txt

26 lines
893 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Sa'an nan aka shigo birnin",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Saan nan sojojin Babilawa suka rushe cikin birni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "dukkan masu yaƙin ",
"body": "\"dukkan mayaƙa\""
},
{
"title": "ta hanyar ƙofar tsakanin katangu ",
"body": "\"ta amfani da ƙofar\""
},
{
"title": "Kaldiyawa",
"body": "Wasu fassarorin suna amfani da \"Kaldiyawa\" wasu kuma suna amfani da \"Babilawa.\" Dukansu kalmomin suna nufin kungiyan mutane ɗaya ne. "
},
{
"title": "Sarki ya yi ta wajen Araba",
"body": "\"Sarki Zedekiya kuma ya gudu, ya tafi wurin\" "
},
{
"title": "Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi.",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sojojinsa duka sun gudu daga gare shi\" ko \"Kaldiyawa sun kori dukkan sojojinsa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]