"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Anan \"dukka\" asalinsu ne. Yana nufin yayi irin zunubin da mahaifinsa yayi. AT: \"ya aikata irin zunuban da mahaifinsa ya yi\" (Duba: figs_hyperbole)"