ha_2ki_tn_l3/23/12.txt

14 lines
694 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Yosiya ya rurrusa ... rugurguza...ya jefar...rurrushe...Ya rurrushe... sassare ...ya rufe",
"body": "Yosiya zai umarci maaikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"Sarki Yosiya ya umarce su da su lalace ... Ya sa su fashe ... ya jefa su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kwarin Kidron",
"body": "Wannan sunan wuri ne. Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Sarakuna 23:4. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya rufe wuraren da ƙasussuwan mutane.",
"body": "\"ya rufe ƙasa da ƙasusuwa na mutane don haka mutane ba za su iya amfani da shi a matsayin gidan ibada ba\" "
}
]