"body": "Tunda yake wannan ya faru bayan Yowash ya ɗauki baka da kibau, wataƙila bawa ya buɗe taga. AT: \"Don haka wani bawa ya buɗe shi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Wannan kibiyar nasarar Yahweh ce, kibiyar nasara akan Aram",
"body": "Za'a iya bayyana alakar dake tsakanin kibiya da nasara a bayyane. AT: \"Wannan kibiya wata alama ce daga Yahweh cewa ita ce za ta ba ka\nnasara a kan Aram\" ko \"Wannan kibiya tana misalin nasarar da Yahweh zai ba\nka a kan Aram\" (Duba: figs_explicit)"