ha_2ki_tn_l3/10/32.txt

22 lines
588 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya fara yanke sassa daga Isra'ila",
"body": "\"ya fara sa yankin da Israila ke iko da shi ya zama ƙarami” "
},
{
"title": "iyakokin",
"body": "\"sassa na kasa\""
},
{
"title": "Hazayel ya ci",
"body": "Anan \"Hazayel\" yana nufin kansa da sojojinsa. AT: \"Hazayel da sojojinsa\" ko \"Sarki Hazayel da sojojinsa na Aramiyawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "daga gabashin Yodan",
"body": "\"daga kasar da ke gabashin Yodan\""
},
{
"title": "Arowa ... Bashan",
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
}
]