ha_2ki_tn_l3/03/15.txt

26 lines
768 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya zamanto",
"body": "\"Kuma ya faru cewa\""
},
{
"title": "mai kiɗa garaya",
"body": "wani da yake kiɗa garaya"
},
{
"title": "sai hannun Yahweh ya zo kan Elisha.",
"body": "Anan “hannun” Yahweh yana nufin ikonsa. AT: \"ikon Yahweh ya hau kan Elisha\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tare mahara",
"body": "Kabarin dogo ne mai tsayi da maaikatan suka tono a cikin ƙasa don ɗaukar ruwa."
},
{
"title": "wannan rafin zai cika da ruwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Zan cika kwarin kogin da ruwa\" (Duba: figs_activepassive) "
},
{
"title": "za ku kuma sha",
"body": "Wannan na nufin shan ruwan da Yahweh yake bayarwa. AT: \"zaku sha ruwan\" (Duba: figs_explicit)"
}
]