ha_2ki_tn_l3/23/31.txt

26 lines
906 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "shekaru ashirin da uku ",
"body": "\"shekaru 23\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Hamutal",
"body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Libna ... Ribla ... Hamat",
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehoahaz ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh.",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya ɗaure shi",
"body": "bayan da ya daure shi, sai ya jefa shi a kurkuku. AT: \" ya jefa shi a kurkuku.(Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "yi wa Isra'ila tarar talanti ɗari...talanti ɗaya",
"body": "ya tilastawa mutanen yahuda su biya tara.(Duba: translate_bmoney)"
}
]