ha_2ki_tn_l3/14/06.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Mai ba da labari ya ba da labarin abin da sarki Amaziya ya yi bayan an kashe mahaifinsa Sarki Yowash. "
},
{
"title": "Duk da haka bai kashe 'ya'yan masu kisan ba",
"body": "Sarki Amaziya bai umarci barorinsa su kashe 'ya'yan mutanen da suka kashe mahaifinsa ba. Idan kuwa zai sa a kashe su ko da yake, zai umarci barorinsa su yi shi, da ba shi kansa ya yi ba. Fassara ta dabam: \"Amma bai gaya wa bayinsa\nsu kashe waɗannan jami'an ba\" ™ yara sarki Amaziya bai sa barorinsa su kashe ya'yan wadanda suka kashe mahaifinsa . AT: \"Duk da haka bai sa barorinsa su kashe 'ya'yan masu kisan (UDB) (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ubanni bai wajaba a kashe su saboda ''ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba",
"body": "ana iya bayyana wannan a tsari mafi aiki. AT: \"Ubanni bai wajaba a kashe su saboda ''ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba\" (duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi ",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi (Duba: figs_activepassive)"
}
]