ha_2ki_tn_l3/10/29.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "bai ƙyale zunubin Yerobowam ɗan Nebat",
"body": "Wannan yana maganar Yehu yana yin irin zunubin da Yerobowam ya yi, kamar\ndai zunuban zunubin Yehu bai bar wurin ba. AT: \"Bai daina aikata irin zunuban da Yerobowam ɗan Nebat ya yi ba\" wannan na magane ne game da zunuban Yehu wand ya zo daya da na Yerobowom, sai ka ce Yerobowom wuri ne da Yehu yake zaune AT: bai ƙyale zunubin Yerobowomɗan Nebat yayi ba. (UDB) (duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Nebat",
"body": "a fassara sunann wannan mutumin kamar yadda yake a 3:1. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " Isra'ila ta yi zunubi ",
"body": " Isra'ila Annan na nufinmutane da ke zama a wurin AT: \"zunubin mutanen Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka yi abin da",
"body": "\"ka yi abin\" ko \"aiwatar\""
},
{
"title": "abin da ke dai dai a idona",
"body": "Ido kwatanci ne na gani wanda yana wakiltar tunani da hukumci. AT : abin da ya zartas ya zama daidai\" ko abin ke daidai\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]