ha_2ki_tn_l3/09/14.txt

62 lines
1.6 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Nimshi",
"body": "fassara sunan wannan mutumin kamar yadda kayi a 9:1. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yanzu Yoram",
"body": "wannan kalmar ana amfani da ita a kawo tsaiko a labari. a nan marubucin yana bada labari ne yadda aka yi wa Yoram rauni ya tafi ya yi jinya a Yezebel. (Duba: writing_background) "
},
{
"title": "Dukkan Isra'ilawa",
"body": "wannan na nufin sojojin Isra'ilawa ne kawai ba wai dukkan masu zama a Isra'ila ba. AT: \"shi da sojojinsa\" ko \"shi da sojojin Isra'liawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "domin ya warke",
"body": "wa a iya sa shi a aikatau. AT: \"a warke daga\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "raunin da Aremiyawa suka yi masa",
"body": "wannan na nufin an yi masa rauni a yaƙi da Aremiyaw. AT: \"raunin da Yoram ya samu a yaƙi da Aremiyawa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " faɗa da Hazayel sarkin Aram",
"body": "wannan na nufin Hazayel da sojojinsa. AT: \"yaƙi da Hazayel sarkin Aram da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Hazayel",
"body": "fassara sunan wannan mutumin kamar yadda ka fassara a8:7. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehu ya ce da bawan Yoram",
"body": "wannan na nufin ofisoshin waɗanda suke tare da Yoram a Ramat Gileyad."
},
{
"title": "In wannan shi ne ra'ayinka",
"body": "\"in kun yarda da ni\" Yehu yayi amfani da wannan ya nuna in mutanen na go"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]