"body": "wannan kalmar \" zub da jinin mara laifi\" misali na kisankai ko fid rai da karfi . fassara da ya fi dacewa domin mai karatu ya fahimta shene wasu ne suka taimakawa Manassa yayi haka. AT:\" Manassa ya dokaci sojojinsa su kashe mutane da basu da laifi. (See: figs_metonymy)"