ha_2ki_tn_l3/25/20.txt

22 lines
773 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Nebuzaradan",
"body": "wannan sunan mutun ne . fassara shi kamar yadda yake a 25:8."
},
{
"title": "Ribla",
"body": "wannan sunan wani wuri ne . fassara shi kamar yadda yake a. 25:6."
},
{
"title": "ya kashe su",
"body": "wanan hanya ce mai sausauci da ake cewa\" An kashe su\"yana da kyau a fassara wannan domin mai karatu ya gane cewa wasu mutane na iya taimakwa sarki domin yayi haka . (Duba: figs_euphemism da figs_explicit)"
},
{
"title": "Ta haka Yahuda ya bar ƙasarsa zuwa zaman bauta",
"body": "\"Yahuda ya bar ƙasarsa zuwa zaman bauta"
},
{
"title": " Yahuda ya bar ƙasarsa ",
"body": "Yahuda , sunan al'umma ne mai ishara ga mutanen da da kansu. AT: \" mutanen Yahuda sun bar ƙasarsu. (Duba: figs_metonymy)"
}
]