"body": "Anan \"kalmomi\" suna wakiltar saƙon doka ne. AT: \"Na ji dokokin da aka rubuta a littafin\" ko \"sun ji dokokin da aka rubuta a cikin littafin\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Anan \"kalmomi\" suna wakiltar dokoki. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"dokoki a cikin wannan littafin da Hilkiya ya samo\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
"body": "Wannan yana nufin dokar da aka baiwa Isra'ila. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"duk abin da Musa ya rubuta a cikin dokar da\nya kamata mu yi\" ko \"duk dokokin da Allah ya ba ta hannun Musa ga Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"