ha_2ki_tn_l3/21/24.txt

18 lines
940 B
Plaintext
Raw Permalink Normal View History

[
{
"title": "mutanen ƙasar",
"body": "Wannan na asali ne. AT: \"wasu daga cikin mutanen Yahuda\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "suka kula maƙarƙashiya",
"body": "\"Mun yi shirye-shirye kuma munyi aiki tare don cutarwa.\" Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 21:23."
},
{
"title": "ba a rubuce suke a ...Yahuda ba?",
"body": "Wannan za a iya bayyanar da shi a aikace mai aiki kuma yana ɗaukar cewa amsa tabbatacciya ce. Tambayar yana da magana kuma ana amfani dashi don girmamawa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su ... Yahuda.\" ko \"za ku same su ... Yahuda.\" (Duba: figs_activepassive da figs_rquestion)"
},
{
"title": "lambun Uzza",
"body": "Maanoni masu maana su ne 1) “lambun da ya kasance mallakar wani mutum mai suna Uzza” ko 2) “Lambun Uzza.” Ka ga yadda ka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 21:18. (Duba: translate_names)"
}
]