fix "word-medial" punctuation

This commit is contained in:
Larry Versaw 2023-03-27 11:20:55 -06:00
parent a1af8fe7de
commit 35c5443c41
18 changed files with 44 additions and 46 deletions

View File

@ -45,7 +45,7 @@
\p
\v 27 Allah ya hallici mutum cikin kamanninsa. Cikin kamanninsa ya hallice shi. Mace da namiji ya hallice su.
\p
\v 28 Allah ya albarkace su ya ce da su,"Ku hayayyafa ku kuma ruɓaɓɓanya. Ku cika duniya ku nome ta. Kuyi mulkin kifaye na tekuna da tsuntsayen sama, da kuma duk abu mai rai dake tafiya bisa duniya."
\v 28 Allah ya albarkace su ya ce da su, "Ku hayayyafa ku kuma ruɓaɓɓanya. Ku cika duniya ku nome ta. Kuyi mulkin kifaye na tekuna da tsuntsayen sama, da kuma duk abu mai rai dake tafiya bisa duniya."
\p
\v 29 Allah yace, "Duba na baka kowanne tsiro dake bada iri wanda yake a fuskar duniya, da dukkan bishiyoyi dake da iri a cikinsu. za su zama abinci a gare ku.
\v 30 Ga kowacce dabba ta duniya, da kuma dukkan tsuntsaye na sammai, da kowanne abu mai rarrafe a doron duniya, da kuma dukkan halittu masu numfashin rai na baku kowanne irin koren ganye domin abinci." Haka kuma ya kasance.
@ -123,7 +123,7 @@
\c 4
\cl Sura 4
\p
\v 1 Mutumin ya kwana da matarsa, sai ta yi ciki ta haifi Kayinu. Ta ce,"Na haifi mutum da taimakon Yahweh."
\v 1 Mutumin ya kwana da matarsa, sai ta yi ciki ta haifi Kayinu. Ta ce, "Na haifi mutum da taimakon Yahweh."
\v 2 Sai ta sake haifar ɗan'uwansa Habila. Sai Habila ya zama makiyayi, amma Kayinu ya zama manomi.
\v 3 Sai ya zamana wata rana Kayinu ya kawo wani sashe daga cikin amfanin gonar da ya noma daga ƙasa a matsayin baiko ga Yahweh.
\v 4 Shi kuma Habila, sai ya kawo waɗansu 'ya'yan fari daga cikin garkensa da kuma sashe na kitse. Yahweh ya karɓi Habila da baikonsa,
@ -207,7 +207,7 @@
\p
\v 5 Yahweh ya ga muguntar mutum ta haɓaka a duniya, kuma dukkan tunane-tunanen zuciyarsa kullum mugunta ce.
\v 6 Yahweh ya yi takaicin halitar mutum a duniya, kuma abin ya dame shi a zuciyarsa.
\v 7 Domin haka Yahweh yace,"Zan shafe mutum wanda na halitta daga fuskar duniya; mutum da manyan dabbobi, da abubuwa masu rarrafe da tsuntsayen sammai, domin na yi takaici dana halicce su."
\v 7 Domin haka Yahweh yace, "Zan shafe mutum wanda na halitta daga fuskar duniya; mutum da manyan dabbobi, da abubuwa masu rarrafe da tsuntsayen sammai, domin na yi takaici dana halicce su."
\v 8 Amma Nuhu ya sami tagomashi a idanun Yahweh.
\p
\v 9 Waɗannan sune abubuwa game da Nuhu. Nuhu adalin mutum ne, kuma ba shi da abin zargi a cikin mutanen kwanakinsa.
@ -749,7 +749,7 @@
\v 11 Sai mala'ikan Yahweh ya kira shi daga sama ya ce, "Ibrahim, Ibrahim!" sai ya ce, "Ga ni nan."
\v 12 Ya ce, "Kada ka ɗora hannunka a kan yaron, kar ka yi duk wani abu da zai cutar da shi, domin yanzu na sani kana tsoron Allah, ganin cewa ba ka hana mini ɗanka ba, tilon ɗanka."
\v 13 Ibrahim ya duba sama, sai ga ɗan rago a sarƙafe da ƙahonsa. Ibrahim ya ɗauki ɗan ragon ya miƙa shi baiko na ƙonawa a maimakon ɗansa.
\v 14 Saboda haka Ibrahim ya kira wurin, "Yahweh zai tanada," haka kuma ake kiran wurin har yau,"A kan tsaunin Yahweh za a tanada shi."
\v 14 Saboda haka Ibrahim ya kira wurin, "Yahweh zai tanada," haka kuma ake kiran wurin har yau, "A kan tsaunin Yahweh za a tanada shi."
\v 15 Mala'ikan Yahweh ya kira Ibrahim daga sama a karo na biyu
\v 16 ya ce - wannan shi ne furcin Yahweh - na yi rantsuwa da kaina cewa da yake ka yi wannan abu, ba ka hana ɗanka ba tilon ɗanka,
\v 17 Hakika zan albarkace ka zan kuma ruɓanɓanya zuriyarka kamar taurarin sammai, kamar kuma yashin dake gaɓar teku; zuriyarka kuma zasu mallaki ƙofar maƙiyansu.
@ -967,7 +967,7 @@
\v 16 Sai ta sa fatar 'yan awaki a hannunsa da kuma tattausan sashen wuyansa.
\v 17 Sai ta sa dage-dagen mai daɗi da gurasar da ta shirya a hannun ɗanta Yakubu.
\p
\v 18 Sai Yakubu ya tafi wurin mahaifinsa ya ce, "Mahaifina." Ya ce,"Ga ni nan; Wane ne kai ɗana?"
\v 18 Sai Yakubu ya tafi wurin mahaifinsa ya ce, "Mahaifina." Ya ce, "Ga ni nan; Wane ne kai ɗana?"
\v 19 Yakubu yace da mahaifinsa, "Ni ne Isuwa ɗanka na fari; Na yi kamar yadda ka ce da ni. Yanzu sai ka tashi ka zauna ka ci ɗan dage-dagen, domin ka albarkace ni."
\v 20 Ishaku yace da ɗansa, "Ɗana yaya aka yi ka samo shi da sauri haka?" Ya ce, "Domin Yahweh Allanka ya kawo su wurina".
\v 21 Ishaku yace da Yakubu, "Ɗana ka matso kusa da ni, domin in taɓa ka, domin in san ko kai ɗana ne."

View File

@ -559,7 +559,7 @@
\v 34 Girgijen Yahweh yana bisansu da rana inda suke tafiya.
\p
\v 35 Dukkan lokacin da akwatin alƙawari ya tashi, Sai Musa yace, "Yahweh, tashi ka watsar da maƙiyanka. Ka sa masu ƙin ka su gudu daga wurinka."
\v 36 Duk sa'ad da akwatin alƙawari ya tsaya, sai Musa yace,"Yahweh ka dawo wurin Isra'ila masu yawa dubbai."
\v 36 Duk sa'ad da akwatin alƙawari ya tsaya, sai Musa yace, "Yahweh ka dawo wurin Isra'ila masu yawa dubbai."
\c 11
\cl Sura 11
\p
@ -818,7 +818,7 @@
\v 24 "Ka faɗawa taron jama'ar. Ka ce, 'Ku gudu daga rumfar Kora da Datan da Abiram."'
\p
\v 25 Sai Musa ya tashi ya je wurin Datan da Abiram; dattawan Isra'ila suka bi shi.
\v 26 Ya yi magana da taron ya ce, "Sai ku gudu daga rumfunan waɗannan mugayen mutane kada ku taɓa kome nasu."Idan ba haka ba zunubinsu zai cinye ku dukka."
\v 26 Ya yi magana da taron ya ce, "Sai ku gudu daga rumfunan waɗannan mugayen mutane kada ku taɓa kome nasu." Idan ba haka ba zunubinsu zai cinye ku dukka."
\v 27 Haka jama'ar dake cikin rumfunan su Korah da Datan da Abiram suka rabu da su. Datan da Abiram suka fito suka tsaya a ƙofar rumfunansu, tare da matansu da 'ya'yansu da ƙananansu.
\v 28 Sa'an nan Musa yace, "Ta wurin wannan za ku sani Yahweh ne ya aiko ni in yi dukkan waɗannan ayyuka, gama ba domin kaina nake yin su ba.
\v 29 Idan mutanen nan suka yi mutuwa irin ta kowanne mutum, kamar yadda abu yakan sami kowanne mutum, ba Yahweh ne ya aiko ni ba.

View File

@ -223,7 +223,7 @@
\v 16 Aka kira dukkan mutane da ke cikin birnin su ka fafare su, su ka sheƙa da gudu su na bin Yoshuwa, aka kuwa rinjaye su nesa da birnin.
\v 17 Ba a bar ko mutum ɗaya a cikin Ai da kuma Betel da bai fito ya fafari mutanen Isra'ila ba. Su ka bar birnin da ƙofofin sa a buɗe sa'ad da suke fafarar Israi'ila.
\p
\v 18 Yahweh ya cewa Yoshuwa, "Ka miƙa mashin da ke hannun ka wajen Ai, domin zan ba da Ai cikin hannunka."Yoshuwa ya miƙa mashin da ke hannunsa wajen birnin.
\v 18 Yahweh ya cewa Yoshuwa, "Ka miƙa mashin da ke hannun ka wajen Ai, domin zan ba da Ai cikin hannunka." Yoshuwa ya miƙa mashin da ke hannunsa wajen birnin.
\v 19 Sai sojojin da su ka yi kwanto a saura su ka fito da ga inda suke sa'ad da ya mika hannunsa. Su ka yi gudu su ka shiga birinin su ka cinye shi. Nan da nan su ka cinna wa birnin wuta.
\v 20 Mutanen Ai su ka waiga baya. Su ka ga hayaƙi da ga birnin ya turmuƙe ya tashi sama, ba su iya kuɓucewa nan ko can ba. Gama sojojin Isra'ila da su ka gudu jeji su ka juyo su ka fuskanci masu fafarar su.
\v 21 Sa'ad da Yoshuwa da dukkan Isra'ila su ka ga mutanen da su ka ɓoye sun kone birnin, da kuma hayaƙin da ke tashi, su ka juyo su ka karkashe mutanen Ai.
@ -309,7 +309,7 @@
\p
\v 22 Sai Yoshuwa ya ce, "Ku buɗe bakin kógon kuma daga cikin kogon ku ba ni waɗannan sarakuna biyar."
\v 23 Sun aikata kamar yadda ya ce. Sun kawo masa waɗannan sarakuna biyar daga kógon--sarkin Yerusalem, sarkin Hebron, sarkin Yarmut, sarkin Lakish, da kuma sarkin Eglon.
\v 24 Da su ka kawo sarakunan a wurin Yoshuwa, ya ƙirawo kowanne mutum da ke Isra'ila. Ya cewa shugabanin mayaƙa waɗanda su ka tafi tare da shi, "Ku sa ƙafafunwanku a wuyansu."Su kuwa sun zo sun taka wuyansu da ƙafafuwansu.
\v 24 Da su ka kawo sarakunan a wurin Yoshuwa, ya ƙirawo kowanne mutum da ke Isra'ila. Ya cewa shugabanin mayaƙa waɗanda su ka tafi tare da shi, "Ku sa ƙafafunwanku a wuyansu." Su kuwa sun zo sun taka wuyansu da ƙafafuwansu.
\v 25 Sai ya ce da su, "Kada ku ji tsoro ko kuwa ku razana. Ku yi ƙarfin hali. Wannan shi ne abin da Yahweh zai yi da dukkan abokan gãbarku waɗanda za ku yi yaƙi da su.
\v 26 Sai Yoshuwa ya kai masu hari har ya kashe sarakunan. Ya kuma rataye su a kan itatuwa biyar. An rataye su a kan itatuwa har yamma.
\v 27 Amma sa'ad da rana take faɗuwa, Yoshuwa ya ba da umarni, sai aka saukar da gawawwakinsu daga bisa itatuwan sai aka jefa su cikin kõgon da su ka ɓoye kansu. Sai su ka sa manyan duwatsu aka rufe baƙin kõgon. Waɗannan duwatsun suna nan har wannan rana.
@ -489,7 +489,7 @@
\v 16 Kaleb yace, "Duk mutumin da ya kai hari ga Kiriyat Sefer har kuma ya kama ta, zan ba shi 'yata Aksa a matsayin mata."
\v 17 Da Otniyel ɗan Kenaz, ɗan'uwan Kaleb, ya ci ta, Kalibu kuwa ya ba shi Aksa 'yarsa matsayin matarsa.
\v 18 Bayan wannan, Aksa ta zo ga Otniyel ta kuma iza shi ya roƙi babanta fili. Da ta sauka daga kan jakinta, Kaleb ya ce mata, "Me kike bukata?"
\v 19 Aksa ta amsa, "Ka yi mani alheri na musamman, da yake ka ba ni ƙasa a Negeb: ka kuma ba ni maɓuɓɓugar ruwa."Kaleb kuwa ya ba ta maɓuɓɓugar tuddu da kuma maɓuɓɓugar kwari.
\v 19 Aksa ta amsa, "Ka yi mani alheri na musamman, da yake ka ba ni ƙasa a Negeb: ka kuma ba ni maɓuɓɓugar ruwa." Kaleb kuwa ya ba ta maɓuɓɓugar tuddu da kuma maɓuɓɓugar kwari.
\p
\v 20 Wannan shi ne gãdon kabilar Yahuda, da aka ba iyalinsu
\p
@ -801,7 +801,7 @@
\v 22 "Maigirman nan, Allah, Yahweh! Maigirman nan, Allah, Yahweh! - Ya sani, bari Isra'ila kanta kuma ta sani! Idan cikin tayaswa ne ko cikin saɓawa imani gãba da Yahweh, kada ka yi mana ceto yau
\v 23 domin mun gina bagadi muka juya ga bin Yahweh. Idan mun gina wannan bagadi domin mu miƙa hadayun ƙonawa, hadayun gari, ko hadayun salama a kansa to bari Yahweh yasa mu biya.
\v 24 A'a! Munyi shi cikin tsoro da nufin cewa a lokaci mai zuwa 'ya'yanku za su iya cewa da 'ya'yanmu, 'Ina ruwanku da Yahweh, Allah na Isra'ila?
\v 25 Gama Yahweh ya sa Yodan ta zama iyaka tsakanin mu da ku. Ku mutanen Ruben da mutanen Gad, baku da abinda zaku yi da Yahweh.'Da haka 'ya'yan ku zasu iya sa 'ya'yan mu su dena yin sujada ga Yahweh.
\v 25 Gama Yahweh ya sa Yodan ta zama iyaka tsakanin mu da ku. Ku mutanen Ruben da mutanen Gad, baku da abinda zaku yi da Yahweh. 'Da haka 'ya'yan ku zasu iya sa 'ya'yan mu su dena yin sujada ga Yahweh.
\v 26 Don haka sai mu ka ce, 'Bari yanzu mu gina bagadi, ba don ƙonannun hadayu ba ba kuma domin wasu hadayu ba,
\v 27 amma domin zama shaida tsakanin mu da ku, da kuma don zuriya masu tasowa bayan mu, da kuma zamu bauta wa Yahweh a gaban sa, da ƙonannun hadayu da kuma hadayun mu tare da hadayun mu na salama, domin kada 'ya'yanku su ce da 'ya'yanmu a lokaci mai zuwa, "Baku da rabo cikin Yahweh."'
\v 28 Sai mu ka ce, 'Idan zasu faɗi mana haka ko su faɗi wa zuriyarmu a lokaci mai zuwa, za mu ce, "Duba! wannan shi ne kwatancin bagadin Yahweh, wanda kakanninmu suka yi, ba domin ƙonannun hadayu ba, ba kuma don hadayu ba, amma domin shaida tsakanin mu da ku".

View File

@ -754,7 +754,7 @@
\v 16 Daga cikin waɗannan sojoji dukka akwai mutane ɗari bakwai zaɓaɓɓu waɗanda su bahagwai ne. Kowannen su za ya iya wurga dutse ga gashin kai ba tare da yin kuskure ba.
\p
\v 17 Mutanen Isra'ila, ba tare da lissafin mutanen Benyamin ba, su mutum dubu ɗari huɗu ne, waɗanda kuma horarru ne wajen faɗa da takobi. Dukka waɗannan mutanen yaƙi ne.
\v 18 Mutanen Isra'ila suka tashi, suka hau zuwa Betel, suka tambayi shawara daga wurin Allah. Suka yi tambaya,"Wane ne za ya fara kai wa mutanen Benyamin hari domin mu?" Yahweh yace, "Yahuda ne za ya fara kai hari."
\v 18 Mutanen Isra'ila suka tashi, suka hau zuwa Betel, suka tambayi shawara daga wurin Allah. Suka yi tambaya, "Wane ne za ya fara kai wa mutanen Benyamin hari domin mu?" Yahweh yace, "Yahuda ne za ya fara kai hari."
\p
\v 19 Mutanen Isra'ila suka tashi da sassafe suka matsa da sansaninsu kusa da Gibiya.
\v 20 Mutanen Isra'ila suka tafi yin yaƙi da Benyamin. Suka tashi suka yi jeren yaƙi da Gibiya.

View File

@ -631,7 +631,7 @@
\v 19 Sa'an nan Ahimãz, ɗan Zadok ya ce, "Bari in gudu yanzu in kai wa sarki labari mai daɗi, yadda Yahweh ya kuɓutar da shi daga hannun abokan gabarsa."
\v 20 Yowab ya amsa masa, "Ba kai ne za ka zama mai ɗaukar labari yau ba; amma wata rana za ka kai. Yau ba za ka kai kowanne labari ba gama ɗan sarki ya mutu."
\v 21 Sai Yowab ya cewa Ba-kushi, "Jeka ka faɗa wa sarki abin da ka gani. Sai Ba-kushi ya sunkuyar da kansa gaban Yowab, sai ya ruga.
\v 22 Daga nan sai Ahimãz ɗan Zadok ya sake cewa Yowab, ba tare da la'akari da komai zai faru ba, ina roƙon ka ka bar ni in ruga in bi Ba-kushen."Yowab ya amsa, donme kake so ka ruga, ɗana? Ganin ba za ka sami wa ta ladar kai labarin ba?"
\v 22 Daga nan sai Ahimãz ɗan Zadok ya sake cewa Yowab, ba tare da la'akari da komai zai faru ba, ina roƙon ka ka bar ni in ruga in bi Ba-kushen. "Yowab ya amsa, donme kake so ka ruga, ɗana? Ganin ba za ka sami wa ta ladar kai labarin ba?"
\v 23 Kome ya faru, in ji Ahimãz, "Zan ruga" Yowab ya amsa ya ce masa, "Ruga." Sa'an nan Ahimãz ya ruga ta hanyar fili, ya tsere wa Ba-kushen.
\p
\v 24 Dauda kuwa yana zaune tsakanin ƙofofi biyu na ciki da na waje. Mai tsaro kuma ya hau benen ƙofa har zuwa cikin rufin garu ya tãda idanunsa. Da ya duba, sai ga wani ya sheƙo a guje shi kaɗai.

View File

@ -79,7 +79,7 @@
\p
\v 13 Elisha yace da sarkin Isra'ila, Me zan yi da kai? Ka tafi wurin annabawan mahaifinka da mahaifiyarka." Sai sarkin Isra'ila ya ce da shi, A'a domin Yahweh ya kira waɗannan sarakuna guda uku tare domin ya bashe su a hannun Mowab."
\v 14 Elisha ya amsa, Muddin Yahweh na raye a gaban wanda nake tsaye, tabbas in da ba domin ina ganin darajar kasancewar Yehoshafat sarkin Yahuda ba, da ba zan ji ku ko in dube ku ba.
\v 15 Amma yanzu ka kawo mani makaɗi."Sai mai kiɗa ya yi kiɗa, sai hannun Yahweh ya zo kan Elisha.
\v 15 Amma yanzu ka kawo mani makaɗi." Sai mai kiɗa ya yi kiɗa, sai hannun Yahweh ya zo kan Elisha.
\v 16 Ya ce Yahweh ya faɗi wannan, 'Ka sa tsirai su fito daga wannan kwarin.'
\v 17 Domin Yahweh ya faɗi wannan, Ba zaka ga iska ba, ko kuma ka ga ruwan sama ba, amma wannan rafin zai cika da ruwa, zaku kuma sha, kai da bisashenka da dukkan dabbobinka.'
\v 18 Wannan abu ne mai sauƙi a gaban Yahweh, Zai kuma ba ka nasara akan Mowabawa.
@ -110,7 +110,7 @@
\v 11 To da ranar ta zo da Elisha ya tsaya a can, sai ya shiga can ya huta.
\v 12 Elesha yace da Gehazi baransa, "Ka kira wannan Bashumaniye." Bayan ya kira ta, ta tsaya a gabansu.
\v 13 Elisha yace da shi, "Ka ce da ita, kin sha duk wannan fama domin ki kula da mu. Me zamu yi maki? Ko ma yi magana da sarki ko kuma da Kwamandan soja?'" Ta amsa "Ina zama a cikin mutanena."
\v 14 14 Domin haka Elisha yace,"To me za mu yi mata?" Gehazi ya amsa, "Hakika ba ta da ɗa Mai gidanta kuma ya tsufa."
\v 14 Domin haka Elisha yace, "To me za mu yi mata?" Gehazi ya amsa, "Hakika ba ta da ɗa Mai gidanta kuma ya tsufa."
\v 15 Domin haka Elisha ya amsa, "Kira ta." Bayan ya kira ta, sai ta tsaya a ƙofa.
\v 16 Elisha ya ce shekara mai zuwa war haka za ki riƙe ɗa." Ta ce, "A'a ya shugabana da kuma mutumin Allah, kada ka yi wa baiwarka ƙarya."
\p
@ -127,7 +127,7 @@
\v 27 Lokacin da ta zo wurin mutumin Allah akan dutsen sai ta kama ƙafafunsa, sai Gehazi ya zo zai ture ta amma mutumin Allah ya ce "Ka ƙyale ta, domin hankalinta a tashe yake Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin, bai kuma faɗa mani komai ba."
\v 28 Daga nan sai ta ce, "Na roƙe ka ɗa ne, ya shugaba na, Ashe ban ce kada ka yaudare ni ba?"
\v 29 Sai Elisha ya ce da Gehazi, "Maza shirya ka riƙe sandana a hanunka. Ka je gidanta. "In ka gamu da wani in ya gaishe ka kada ka amsa, kada ka amsa masa. Ka ɗora sandana a fuskar yaron."
\v 30 Amma mahaifiyar yaron ta ce, "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye, ba zan bar ka ba."Saboda haka Elisha ya tashi ya bi ta.
\v 30 Amma mahaifiyar yaron ta ce, "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye, ba zan bar ka ba." Saboda haka Elisha ya tashi ya bi ta.
\v 31 Gehazi ya ruga kafin su kai ya ɗora sandan a fuskar yaron, amma yaron bai iya ji ko kuma ya yi magana ba. Saboda haka Gehazi ya dawo ya gamu da su, ya ce da Elisha "Yaron bai farfaɗo ba."
\p
\v 32 Lokacin da Elisha ya shiga gidan yaron a mace yake, yana kuma kwance akan gado.
@ -304,7 +304,7 @@
\v 16 Sai Yehu ya tuƙa karusa zuwa Yezriyel; Yoram yana shaƙatawa a can. Sai Ahaziya sarkin Yahuda ya zo domin ya ga Yoram.
\p
\v 17 Ɗan tsaro na tsaye akan hasumaya a Yezriyel, sai ya ga rundunar Yehu da ya matso kusa; sai yace, "Na ga kungiyar mazaje na zuwa." Yoram yace, "Ka kwashi mahayin dawakai, ka aike shi wurinsu; ka ce da shi ya tambaye su 'Kuna zuwa da salama ne?"'
\v 18 Sai ya aika mutumin akan doki ya koma ya tare shi; sai ya ce, sarki ne ya faɗi wannan: 'Kuna zuwa da salama ne?"' Sai Yehu yace, "Me zaku yi da salama? Ka juya ka biyo ni."Sai ɗan tsaron ya faɗa wa sarki, "Ɗan saƙon ya same shi, amma ba zai dawo ba."
\v 18 Sai ya aika mutumin akan doki ya koma ya tare shi; sai ya ce, sarki ne ya faɗi wannan: 'Kuna zuwa da salama ne?"' Sai Yehu yace, "Me zaku yi da salama? Ka juya ka biyo ni." Sai ɗan tsaron ya faɗa wa sarki, "Ɗan saƙon ya same shi, amma ba zai dawo ba."
\v 19 Sai ya sake aikar mutum na biyu ya sake komawa akan doki, wanda ya zo wurinsu ya ce, "Sarki ya faɗi wannan: 'Kuna zuwa da salama ne?'" Yehu ya amsa "Me za ku yi da salama? ka juyo ka biyo ni."
\v 20 Sai wannan manzon ya sake mayar da amsa, "Ya same su, amma ba zai dawo ba. Domin hanyar da ya ke tuƙa dawakan ita ce Yehu ɗan Nimshi ya bi; kuma yana tuki a sukwane."
\p
@ -733,7 +733,7 @@
\v 4 Kafin Ishaya ya fita cikin tsakiyar fãdar, maganar Yahweh ya zo gare shi, cewa,
\v 5 "Ka juya baya, ka cewa Hezekiya, shugaban mutanena, 'Wannan shi ne abin da Yahweh, Allahn Dauda kakanka na asali, ya ce: "Na ji addu'arka, na ga hawayenka. Ina gab da warkar da kai a rana ta uku, kuma za ka haura zuwa gidan Yahweh.
\v 6 Zan ƙara shekaru goma sha biyar ga rayuwarka, zan kuɓutar da wannan birnin daga hannun sarkin Asiriya, kuma zan kare birnin nan domin kaina domin kuma bawana Dauda"""
\v 7 Sai Ishaya yace, "Ka ɗauki curin ɓaure."Su ka yi haka suka sa a marurunsa, sai ya samI lafiya.
\v 7 Sai Ishaya yace, "Ka ɗauki curin ɓaure." Su ka yi haka suka sa a marurunsa, sai ya samI lafiya.
\p
\v 8 Hezikiya ya cewa Ishaya, "Mene ne zai zama alamar cewa Yahweh zai warkar da ni, da kuma zai sa ni in je haikalin Yahweh a rana ta uku?"
\v 9 Ishaya ya amsa, "Wannan ne zai zama alama dominka daga Yahweh, cewa Yahweh zai yi abin da ya faɗa. Inuwa ta yi gaba da taki goma, ko ta yi baya da taki goma?"

View File

@ -111,7 +111,7 @@
\p
\v 5 'Ya'yan Ferez su ne Hezron da Hamul.
\p
\v 6 'Ya'yan Zera su ne Zimri, Etan, Heman, Kalkol, da Darda su biyar cur.
\v 6 'Ya'yan Zera su ne Zimri, Etan, Heman, Kalkol, da Darda su biyar cur.
\p
\v 7 Ɗan Karmi shi ne Akar, wanda ya kawo matsala ga Isra'ila lokacin da ya saci abubuwan da aka keɓe domin Yahweh.
\p
@ -438,7 +438,7 @@
\v 50 Zuriyar Haruna kenan bi da bi: Ɗan Haruna shi ne Eliyeza. Ɗan Eliyeza shi ne Fenihas. Ɗan Fenihas shi ne Abishuwa.
\v 51 Ɗan Abishuwa shi ne Bukki. Ɗan Bukki shi ne Uzzi. Ɗan Uzzi shi ne Zerahiya.
\p
\v 52 Ɗan Zerahiya shi ne Merayot. Ɗan Merayot shi ne Amariya. Ɗan Amaraiya shi ne Ahitub.
\v 52 Ɗan Zerahiya shi ne Merayot. Ɗan Merayot shi ne Amariya. Ɗan Amaraiya shi ne Ahitub.
\v 53 Ɗan Ahitub shi ne Zadok. Ɗan Zadok shi ne Ahima'az.
\p
\v 54 Ga wuraren da aka ba zuriyar Haruna su zauna, wato, zuriyar Haruna waɗanda ke daga dangin Kohatawa (rabo na fari nasu ne).
@ -1110,7 +1110,7 @@
\v 12 yunwa ta shekaru uku ko wata uku na ƙanƙanci a hannun abokan gãbarka ko kuwa Yahweh ya bi ka da takobinsa har kwana uku, wato annoba ta afko cikin ƙasar, mala'ikan Yahweh ya bi ko'ina cikin ƙasar Isra'ila yana ta hallaka mutane.' To yanzu, sai ka yi tunani ka ba ni amsar da zan kai wa wanda ya aiko ni."
\v 13 Sai Dauda yace da Gad, "Ina cikin babbar damuwa! Gara in faɗa cikin hannun Yahweh da in faɗa cikin hannun mutum, gama jinƙansa yana da yawa ƙwarai."
\v 14 Sai Yahweh ya aiko da annoba a ƙasar Isra'ila, har mutum dubu saba'in suka mutu.
\v 15 Sa'an nan Yahweh ya aiko mala'ika ya hallaka Yerusalem. Yana kusa da ya hallaka ta, sai Yahweh ya canza niyyarsa. Ya ce da mala'ikan mai hallakarwa, "Ya isa! Ka mayar da hannunka."A wannan lokacin, mala'ikan Yahweh yana tsaye masussukar Ornan Bayebushe.
\v 15 Sa'an nan Yahweh ya aiko mala'ika ya hallaka Yerusalem. Yana kusa da ya hallaka ta, sai Yahweh ya canza niyyarsa. Ya ce da mala'ikan mai hallakarwa, "Ya isa! Ka mayar da hannunka." A wannan lokacin, mala'ikan Yahweh yana tsaye masussukar Ornan Bayebushe.
\v 16 Dauda ya tada ido, ya ga mala'kan Yahweh yana tsaye tsakanin sama da ƙasa, da takobi a zare cikin hannunsa ya ɗaga shi a kan Yerusalem. Sai Dauda ya ce da dattawa, ku sa tufafin makoki, ku kwanta da fuskokinku a ƙasa.
\v 17 Dauda ya ce da Yahweh, "Ba ni ne na ba da umarnin a ƙidaya sojoji ba? Ni ne na yi wannan aikin mugunta, amma waɗannan tumaki, me suka yi? Yahweh Allahna! Ka sa hannunka ka buga ni, ni da iyalina, amma kada ka bari annobar ta zauna a kan mutanenka."
\p

View File

@ -120,7 +120,7 @@
\v 8 Sa'an nan a wata na biyu na shekara ta biyu bayan sun zo gidan Allah a Yerusalem, sai Zerubbabel ɗan Sheltiyyel, Yeshuwa ɗan Yozadak, da sauran firistoci da Lebiyawa da waɗanda suka dawo daga bauta zuwa Yerusalem suka fara aiki. Suka sa Lebiyawa 'yan shekaru ashirin su kula da aikin gidan Yahweh.
\v 9 Yeshuwa yasa 'ya'yansa da 'yan'uwansa, Kadmiyel yasa 'ya'yansa, (da zuriyar Hodabiya), kuma 'ya'yan Henadad da 'ya'yansu da 'yan'uwansa - dukkansu Lebiyawa ne - da suka haɗu tare wajen lura da masu yin aikin gidan Allah.
\v 10 Masu ginin suka kafa harsashen ginin haikalin Yahweh. Wannan yaba firistoci da masu sa tufafinsu da kayan hurawarsu, su kuma Lebiyawa 'ya'yan Asaf suka yabi Yahweh da garaya, kamar yadda Dauda ya yi umarni.
\v 11 Suka rera waƙar yabo da godiya ga Yahweh, Cewa "Shi nagari ne! Amintaccen alƙawarinsa mai aminci ga Isra'ila ya tabbata har abada."Dukkan mutane suka tada babbar murya da ƙarfi suna yabon Yahweh saboda kafa harsashin ginin haikalin da aka yi.
\v 11 Suka rera waƙar yabo da godiya ga Yahweh, Cewa "Shi nagari ne! Amintaccen alƙawarinsa mai aminci ga Isra'ila ya tabbata har abada." Dukkan mutane suka tada babbar murya da ƙarfi suna yabon Yahweh saboda kafa harsashin ginin haikalin da aka yi.
\v 12 Amma da yawa daga cikin firistoci da Lebiyawa, da manyan ubannin shugabanni, da tsofaffin mutanen da suka ga lokacin da aka kafa harsashen ginin haikali na farko suka yi kuka da ƙarfi. Amma da yawa suka rera waƙar farinciki da murna da muryoyi masu daɗi.
\v 13 A sakamakon haka mutane ba su iya tantance muryar farinciki da ta baƙinciki ba, Don mutane suna ta kuka da matuƙar farinciki, kuma an jiwo ƙararsu daga nesa.
\c 4

View File

@ -3352,7 +3352,7 @@
\q
\v 9 Ku durƙusa a gaban Yahweh saye da tufafin dake girmama tsarkinsa. Yi rawar jiki a gabansa, dukkan duniya.
\q
\v 10 Ku faɗa a cikin al'ummai cewa,"Yahweh ne ke mulki." Hakannan kuma aka kafa duniya; ba kuma zata jijjigu ba. Yana yiwa mutane shari'ar dake dai-dai.
\v 10 Ku faɗa a cikin al'ummai cewa, "Yahweh ne ke mulki." Hakannan kuma aka kafa duniya; ba kuma zata jijjigu ba. Yana yiwa mutane shari'ar dake dai-dai.
\q
\v 11 Sai sammai suyi murna, sai duniya kuma ta yi farinciki; sai teku yayi ruri abin da ke cikinsa kuma su cika da murna.
\q

View File

@ -1106,7 +1106,7 @@
\v 10 Gama Yahweh ya kwararo maku ruhun barci mai nauwi. Ya rufe maku idanu, ku annabawa, ya lulluɓe kawunanku, masu gani.
\p
\v 11 Dukkan wahayi ya zamar maku kamar maganganun littafin da a ka kulle, wanda mutane za su ba masani, su ce, "Karanta wannan." Shi kuma zai ce, "Ba zan iya ba gama an kulle."
\v 12 Idan an bada littafin ga wanda bai iya karatu ba, cewa,"Karanta wannan," zai ce, "Ban iya karatu."
\v 12 Idan an bada littafin ga wanda bai iya karatu ba, cewa, "Karanta wannan," zai ce, "Ban iya karatu."
\p
\v 13 Ubangiji yace, "Waɗannnan mutane suna kusatowa gare ni da bakunansu, suna kuma girmamani da leɓunansu, amma zuciyarsu tana nesa da ni. Girman da suke ba ni na dokokin mutane ne da a ka riga a ka koya.
\q1

View File

@ -1734,7 +1734,7 @@
\v 23 Saboda kun ƙona turare kun kuma yi zunubi ga Yahweh, don kun ƙi sauraron muryarsa, da shari'unsa ba da kuma ƙa'idojinsa ba, ko alƙawaransa ba, da dokokinsa ba shi ya sa wannan masifar ta same ku kamar yadda ya ke a yau."
\p
\v 24 Sai Irmiya ya ce da dukkan taron mutanen da kuma dukkan matayen, "Ku ji maganar Yahweh, dukkan mutanen Yahuda da ke ƙasar Masar.
\v 25 Yahweh mai runduna, Allah na Isra'ila ya faɗi wannan, 'Ku da matayenku duk kun furta da bakinku kun kuma ɗauki duk abin da ku ka ce,"Hakika za mu aiwatar da alƙawuran da mu ka yi cewa za mu yi sujada ga sarauniyar sama, mu kuma zuba baye-baye na sha a gareta." Yanzu sai ku cika alƙawuranku, ku kuma aikatasu.'
\v 25 Yahweh mai runduna, Allah na Isra'ila ya faɗi wannan, 'Ku da matayenku duk kun furta da bakinku kun kuma ɗauki duk abin da ku ka ce, "Hakika za mu aiwatar da alƙawuran da mu ka yi cewa za mu yi sujada ga sarauniyar sama, mu kuma zuba baye-baye na sha a gareta." Yanzu sai ku cika alƙawuranku, ku kuma aikatasu.'
\v 26 Don haka ku ji maganar Yahweh, ku dukkan mutanen Yahuda da ke a ƙasar Masar, duba na rantse da sunana mai girma - in ji Yahweh. Ba za a sa ke kiran sunana ta bakin wani daga cikin mutanen Yahuda ba a dukkan ƙasar Masar, ku da yanzu ke cewa, "Na rantse da ran Ubangiji Yahweh."
\v 27 Duba, ina lura da su don in aukar masu da masifa ba abu na gari ba. Duk wani mutumin Yahuda da ke a Masar zai hallaka ta wurin takobi da yunwa har sai dukkan su sun ƙare.
\v 28 Daga nan sai waɗanda su ka tsira daga takobin su dawo daga ƙasar Masar zuwa ƙasar Yahuda, 'yan kimansu kawai. Da haka dukkan waɗanda su ka ragu a Yahuda da suka je Masar don su zauna a can za su san ko maganar waye zata zama gaskiya - tawa ko tasu.
@ -2160,7 +2160,7 @@
\q
\v 34 Nebukadnezza sarkin Babila ya lanƙwame ni; ya kore ni cikin ruɗami ya kuma maishe ni tukunyar da ba komi a ciki. Ya haɗiye ni kamar dodo, ya cika cikinsa da abinci na mai kyau, ya share ni sarai.'
\q
\v 35 Shi wanda ya ke zaune a Sihiyona zai ce, 'Ta'addancin da a ka yi mani da jikina ya koma kan Babila.'Yerusalem za ta ce, 'Bari jinina ya zauna a kan Kaldiya.'
\v 35 Shi wanda ya ke zaune a Sihiyona zai ce, 'Ta'addancin da a ka yi mani da jikina ya koma kan Babila.' Yerusalem za ta ce, 'Bari jinina ya zauna a kan Kaldiya.'
\p
\v 36 Saboda haka ga abin da Yahweh ya ce: Duba, ina kusa da goya ma ki baya cikin matsalar ki in ɗauki fansa domin ki. Duba zan busar da ruwayen Babila, in sa mabulbulolinta su ƙafe.
\q

View File

@ -1419,7 +1419,7 @@
\v 31 Bayan sun gama masa ba'a, suka cire masa alkyabbar suka sa masa kayansa, suka jagorance shi zuwa wurin da za a gicciye shi.
\p
\v 32 Da suka fito waje, sai suka iske wani Bakurame mai suna Saminu, wanda suka tilasta ya tafi tare dasu domin ya dauki gicciyen.
\v 33 Suka iso wani wuri da ake kira Golgotta, wanda ke nufin,"Wurin kwalluwa."
\v 33 Suka iso wani wuri da ake kira Golgotta, wanda ke nufin, "Wurin kwalluwa."
\v 34 Suka bashi ruwan inabi da aka gauraya da wani abu mai daci. Amma da ya 'dan-'dana shi sai ya ki sha.
\v 35 Bayan da suka gicciye shi, suka kada kuri'a a kan rigarsa.
\v 36 Suka kuma zauna suna kallonsa.

View File

@ -309,7 +309,7 @@
\v 35 Sa'adda yamma ta yi, almajiran sa suka zo suka ce da shi, "wurinnan kebabben wuri ne kuma ga lokaci ya tafi.
\v 36 Ka sallami mutanen nan domin su shiga cikin garuruwa da kauyuka da ke kusa domin su sayi abin da zasu ci.
\p
\v 37 Amma sai ya ba su amsa ya ce,"Ku ku basu abinci su ci mana". Sai suka ce da shi, "ma iya zuwa mu sawo gurasa ta sule dari biyu mu basu su ci?"
\v 37 Amma sai ya ba su amsa ya ce, "Ku ku basu abinci su ci mana". Sai suka ce da shi, "ma iya zuwa mu sawo gurasa ta sule dari biyu mu basu su ci?"
\p
\v 38 Sai ya ce dasu, "Dunkulen gurasa guda nawa kuke dasu? Kuje ku gani." Dasuka gano sai suka ce da shi, dunkule biyar ne da kifi guda biyu."
\v 39 Sai ya ba da umarni mutanen su dukka su zauna a kan danyar ciyawa.

View File

@ -690,7 +690,7 @@
\p
\v 26 Sai Yesu ya ce masa, "Yaya kake karanta abin da aka rubuta cikin shari'a?"
\p
\v 27 Ya amsa ya ce,"Dole ne ka kaunaci Ubangiji Allah da dukan zuciyarka, da dukan ranka da dukan karfinka, da dukan lamirinka. Ka kuma kaunaci makwabcinka kamar kanka."
\v 27 Ya amsa ya ce, "Dole ne ka kaunaci Ubangiji Allah da dukan zuciyarka, da dukan ranka da dukan karfinka, da dukan lamirinka. Ka kuma kaunaci makwabcinka kamar kanka."
\p
\v 28 Yesu ya ce ma sa, "Ka amsa daidai, idan ka yi haka za ka rayu."
\v 29 Amma, malamin ya na so ya 'yantar da kansa, sai ya ce da Yesu, "To, wanene makwabcina?"
@ -1423,7 +1423,6 @@
\p
\v 66 Da gari ya waye, sai dattawa suka hadu tare, da manyan firistoci da marubuta. Sai suka kai shi cikin majalisa
\v 67 suka ce, "Gaya mana, in kai ne Almasihu." Amma yace masu, "Idan na gaya maku, ba za ku gaskanta ba,
\nb
\v 68 idan na yi maku tambaya, ba za ku amsa ba.
\v 69 Amma nan gaba, Dan Mutum zai zauna a hannun dama na ikon Allah."
\p
@ -1533,7 +1532,6 @@
\v 18 Daya daga cikinsu, mai suna Kiliyobas, ya amsa masa, "Kai ne kadai mutumin da ke Urushalima wanda bai san abubuwan da suka faru a can a wannan kwanakin ba?"
\p
\v 19 Yesu ya ce masu, "Wadanne abubuwa?" Suka amsa masa, "Abubuwa game da Yesu ba Nazarat, wanda ya ke annabi ne, mai manyan ayuka da kalmomi daga Allah da kuma mutane.
\nb
\v 20 Da yadda manyan firistoci da masu mulkinmu suka bada shi domin a hukunta shi ga mutuwa a kuma giciye shi.
\v 21 Amma mun yi begen cewa shine wanda za ya yantar da Isra'ila. I, bayan wannan kuma, yanzu kwana uku kenan tunda wadannan abubuwan suka faru.
\v 22 Amma har'ila yau, wadansu mata da ke tare da mu sun yi mana abin al'ajabi, da suka kasance a kabarin tunda sassafe.

View File

@ -372,12 +372,12 @@
\p
\v 10 Amma bayan da 'yan'uwansa su ka tafi wurin idin shi ma ya tafi, amma a asirce ba a fili ba.
\v 11 Saboda Yahudawa suna neman sa a wurin idin, su na cewa "Ina yake?"
\v 12 Akwai maganganu dayawa a kansa cikin taron. Wadansu suna cewa, "shi mutumin kirki ne." Wadansu kuma suna cewa,"A'a yana karkatar da hankalin jama'a."
\v 12 Akwai maganganu dayawa a kansa cikin taron. Wadansu suna cewa, "shi mutumin kirki ne." Wadansu kuma suna cewa, "A'a yana karkatar da hankalin jama'a."
\v 13 Amma duk da haka ba wanda ya yi magana a fili a kansa saboda suna jin tsoron Yahudawa.
\p
\v 14 Sa'anda aka kai rabin idin, sai Yesu ya shiga cikin haikali ya fara koyarwa.
\v 15 Yahudawa suna mamaki suna cewa,"Yaya aka yi wannan mutum ya sami ilimi dayawa haka? Shi kuwa bai je makaranta ba."
\v 16 Yesu ya ba su amsa ya ce,"Koyarwata ba tawa ba ce, amma ta wanda ya aiko ni ce."
\v 15 Yahudawa suna mamaki suna cewa, "Yaya aka yi wannan mutum ya sami ilimi dayawa haka? Shi kuwa bai je makaranta ba."
\v 16 Yesu ya ba su amsa ya ce, "Koyarwata ba tawa ba ce, amma ta wanda ya aiko ni ce."
\v 17 Idan wani yana so ya yi nufinsa, za ya gane koyarwannan ko daga wurin Allah ta zo, ko ko tawa ce ta kaina.
\v 18 Ko wanene yake maganar kansa, yana neman darajar kansa kenan, amma ko wanene ya nemi darajar wanda ya aiko ni, wannan mutum mai gaskiya ne, babu rashin adalci a cikin sa.
\v 19 Ba Musa ya baku dokoki ba? Amma duk da haka ba mai aikata dokokin. Me yasa ku ke so ku kashe ni?
@ -393,7 +393,7 @@
\v 28 Yesu yayi magana da karfi a haikali, yana koyarwa ya na cewa, "Kun san ni kuma kun san inda na fito. Ban zo domin kaina ba, amma wanda ya aiko ni mai gaskiya ne, ku kuwa baku san shi ba.
\v 29 Ni na san shi domin daga wurinsa na fito, kuma shine ya aiko ni."
\v 30 Suna kokari su kama shi, amma ba wanda ya iya sa masa hannu domin sa'arsa ba ta yi ba tukuna.
\v 31 Duk da haka wadansu dayawa a cikin taron suka bada gaskiya gare shi suka ce,"Sa'anda Kristi ya zo, zai yi alamu fiye da wadanda wannan mutum ya yi?"
\v 31 Duk da haka wadansu dayawa a cikin taron suka bada gaskiya gare shi suka ce, "Sa'anda Kristi ya zo, zai yi alamu fiye da wadanda wannan mutum ya yi?"
\v 32 Farisawa suka ji tattarmukan suna yin rada a kan wadannan abubuwa game da Yesu, Sai manyan malamai da Farisawa su ka aika jami'ai su kama shi.
\v 33 Sa'annan Yesu yace ma su," jimawa kadan ina tare ku, sa'annan in tafi wurin wanda ya aiko ni.
\v 34 Za ku neme ni ba za ku same ni ba; inda na tafi, ba za ku iya zuwa ba."
@ -416,7 +416,7 @@
\v 49 Amma wannan taro da basu san shari'a ba, la'anannu ne."
\v 50 Nikodimus ya ce masu, (shi wanda ya zo wurin Yesu da, daya daga cikin Farisawa),
\v 51 " Ko shari'armu bata hana hukunta mutum ba, sai ta ji daga gare shi ta kuma san abin da ya aikata ba?"
\v 52 Suka amsa masa suka ce,"kai ma daga Galili ka fito? Ka yi bincike ka gani ba annanbin da zai fito daga Galili."
\v 52 Suka amsa masa suka ce, "kai ma daga Galili ka fito? Ka yi bincike ka gani ba annanbin da zai fito daga Galili."
\p
\v 53 Daga nan sai kowa ya tafi gidansa.
\c 8
@ -443,11 +443,11 @@
\v 19 Su ka ce da shi, "Ina ubanka?" Yesu ya amsa ma su ya ce, "baku san ni ba balle Ubana, in da kun san ni da kun san Uba na kuma."
\v 20 Ya fadi wadannan kalmomi a kusa da wurin ajiya sa'adda ya ke koyarwa a cikin haikali, kuma ba wanda ya kama shi saboda sa'arsa bata yi ba tukuna.
\p
\v 21 Ya kara cewa da su,"Zan tafi, za ku neme ni ba za ku same ni ba, za ku mutu cikin zunubinku. Inda ni ke tafiya, ba za ku iya zuwa ba".
\v 22 Yahudawa su ka ce,"Zai kashe kansa ne, da ya ce inda ni ke tafiya ba za ku iya zuwa ba?"
\v 21 Ya kara cewa da su, "Zan tafi, za ku neme ni ba za ku same ni ba, za ku mutu cikin zunubinku. Inda ni ke tafiya, ba za ku iya zuwa ba".
\v 22 Yahudawa su ka ce, "Zai kashe kansa ne, da ya ce inda ni ke tafiya ba za ku iya zuwa ba?"
\v 23 Yesu ya ce masu ku daga kasa kuke, Ni kuwa daga bisa ni ke. Ku na wannan duniya ne, Ni kuwa ba na wannan duniya ba ne.
\v 24 Shiyasa na ce maku za ku mutu cikin zunubanku. In ba kun bada gaskiya NI NE ba, za ku mutu cikin zunubanku.
\v 25 Sai kuma suka ce da shi,"Wanene kai?" Yesu ya ce masu, "Abin da na gaya maku tun daga farko.
\v 25 Sai kuma suka ce da shi, "Wanene kai?" Yesu ya ce masu, "Abin da na gaya maku tun daga farko.
\v 26 Ina da a bubuwa da yawa da zan gaya maku, in kuma hukunta ku a kai. Duk da haka, wanda ya aiko ni, mai gaskiya ne, abubuwan da naji daga wurin sa, wadannan abubuwan su ni ke gaya wa duniya."
\v 27 Ba su gane ba yana yi masu magana a kan Uban.
\v 28 Yesu ya ce, "Sa'adda kuka tada Dan Mutum sama sa'annan za ku gane NI NE, kuma ban yi komi domin kaina ba. Kamar yadda Uba ya koya mani, haka nike fadin wadannan abubuwa.
@ -574,7 +574,7 @@
\v 39 Suka sake kokarin kama shi, amma ya yi tafiyarsa, ya fita daga hannunsu.
\p
\v 40 Ya yi tafiyarsa kuma har gaba da kogin Urdun zuwa inda Yahaya ke yin baftisma ada, ya kuma zauna a wurin.
\v 41 Mutane masu yawa suka zo wurinsa, suka ce,"Hakika Yahaya bai yi wasu alamu ba, amma dukan abubuwan da Yahaya ya ce game da wannan mutum gaskiya ne."
\v 41 Mutane masu yawa suka zo wurinsa, suka ce, "Hakika Yahaya bai yi wasu alamu ba, amma dukan abubuwan da Yahaya ya ce game da wannan mutum gaskiya ne."
\v 42 Mutane dayawa suka bada gaskiya gare shi a wurin.
\c 11
\p
@ -708,7 +708,7 @@
\v 3 Ya san cewa Uba ya bada kome a hannunsa, kuma ya zo daga wurin Allah, kuma zai koma wurin Allah.
\v 4 Ya tashi daga cin abincin, ya tube tufafinsa, ya dauki tawul ya lullube kansa da shi.
\v 5 Sa'an nan ya zuba ruwa a bangaji, ya fara wanke kafafun almajiran, yana shafe su da tawul din da ya lullube jikinsa da shi.
\v 6 Ya zo wurin Bitrus Saminu, sai Bitrus ya ce masa,"Ubangiji, za ka wanke mani kafa?"
\v 6 Ya zo wurin Bitrus Saminu, sai Bitrus ya ce masa, "Ubangiji, za ka wanke mani kafa?"
\v 7 Yesu ya amsa ya ce, "Abin da nake yi ba za ka fahimce shi yanzu ba, amma daga baya za ka fahimta."
\v 8 Bitrus ya ce masa, "Ba za ka taba wanke mani kafa ba." Yesu ya amsa masa ya ce, "In ban wanke maka ba, ba ka da rabo da ni".
\v 9 Bitrus ya ce masa, "Ubangiji, ba kafafuna kadai za ka wanke ba, amma da hannayena da kaina."
@ -769,7 +769,7 @@
\v 20 A wannan rana zaku sani ina cikin Ubana, ku kuma kuna ciki na, ni ma ina cikin ku.
\v 21 Shi wanda yake da dokokina yake kuma bin su, shine ke kauna ta, kuma shi wanda ke kauna ta Ubana zai kaunace shi, Ni ma kuma zan kaunace shi in kuma bayyana kaina gare shi."
\v 22 Yahuza (ba Iskariyoti ba) ya ce ma Yesu, "Ubangiji, meyasa za ka bayyana kanka a gare mu, ba ga duniya ba?"
\v 23 Yesu ya amsa ya ce masa,"Kowa yake kauna ta, zai kiyaye maganata. Ubana kuwa zai kaunace shi, za mu zo wurinsa mu zauna tare da shi.
\v 23 Yesu ya amsa ya ce masa, "Kowa yake kauna ta, zai kiyaye maganata. Ubana kuwa zai kaunace shi, za mu zo wurinsa mu zauna tare da shi.
\v 24 Shi wanda baya kauna ta, ba ya kiyaye maganganuna. Maganar da kuke ji ba daga gareni take ba, amma daga Uba wanda ya aiko ni take.
\p
\v 25 Na fada maku wadannan abubuwa, sa'adda nake tare da ku.

View File

@ -29,7 +29,7 @@
\v 17 Domin yana daya daga cikinmu kuma ya karbi rabonsa na ladan wannan hidima,"
\v 18 (Wannan mutum fa ya sai wa kansa fili da cinikin da ya yi na muguntarsa, kuma a nan ya fado da ka, cikinsa ya fashe, hanjinsa suka zubo waje.
\v 19 Duka mazaunan Urushalima suka ji wannan, saboda haka suka kira wannan fili da harshensu "Akeldama" wato, "Filin Jini.")
\v 20 "Domin an rubuta a littafin Zabura, 'Bari filinsa ya zama kufai, kada a bar kowa ya zauna wurin,'kuma, 'Bari wani ya dauki matsayinsa na shugabanci.'
\v 20 "Domin an rubuta a littafin Zabura, 'Bari filinsa ya zama kufai, kada a bar kowa ya zauna wurin,' kuma, 'Bari wani ya dauki matsayinsa na shugabanci.'
\p
\v 21 Saboda haka ya zama dole, daya daga cikin wadanda suke tare da mu tun lokacin da Ubangiji Yesu yana shiga da fita, a tsakaninmu,
\v 22 farawa daga baftismar yahaya har zuwa ranar da aka dauke shi daga wurinmu zuwa sama, ya zama daya daga cikin mu wurin shaidar tashinsa."
@ -529,7 +529,7 @@
\v 13 Ya fada mana yadda ya ga mala'ika tsaye a cikin gidansa yana cewa "Aiki mutane zuwa Yafa, su kirawo Saminu wanda ake kira Bitrus.
\v 14 Zai gaya maku sakon da za ku sami ceto kai da dukan gidanka."
\v 15 Da na fara magana da su, Ruhu Mai Tsarki ya sauko akansu kamar yadda ya sauko mana tun da farko.
\v 16 Sai na tuna da maganar Ubangiji, yadda ya ce,"Hakika Yahaya ya yi baptisma da ruwa, amma ku za a yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki."
\v 16 Sai na tuna da maganar Ubangiji, yadda ya ce, "Hakika Yahaya ya yi baptisma da ruwa, amma ku za a yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki."
\v 17 To, idan Allah ya yi masu baiwa kamar yadda ya yi mana yayin da muka bada gaskiya ga Ubangiji Yesu Almasihu, wane ni da zan yi jayayya da Allah?
\p
\v 18 Da suka ji wadannan abubuwa, suka rasa ta cewa, amma suka daukaka Allah suka ce "Ga al'ummai ma Allah ya basu tuba zuwa rai."

View File

@ -504,7 +504,7 @@
\v 18 Domin ba ni da abin da zan ce, sai abin da Yesu ya aikata ta wurina, domin Al'ummai su yi biyayya ta magana da aiki.
\v 19 Ta wurin alamu, da al'jibai, da ikon Ruhu Mai Tsarki. Daga Urushalima, da kewaye har zuwa Ilirikum, an kai bisharar Almasihu ko'ina dukka.
\v 20 A cikin hanyar nan, burina in sanar da bishara, amma a inda ba a san Yesu ta wurin sunansa ba, don kada in sa gini akan harshashi wani.
\v 21 Kamar yadda yake a rubuce."Wadanda ba a taba fada wa labarinsa ba, su gane. Wadanda ba su taba jin labarinsa ba su fahimta."
\v 21 Kamar yadda yake a rubuce. "Wadanda ba a taba fada wa labarinsa ba, su gane. Wadanda ba su taba jin labarinsa ba su fahimta."
\p
\v 22 Saboda an hana ni zuwa wurin ku a lokatai da dama.
\v 23 Amma yanzu bani da sauran wani wuri a lardin nan, kuma cikin shekaru masu yawa ina da marmarin in zo wurin ku.

View File

@ -103,7 +103,7 @@
\v 17 Dalilin wannan kauna ta kammala a cikinmu, domin mu kasance da gabagadi a ranar shari'a, domin kamar yanda ya ke haka muma muke a cikin duniyan nan.
\v 18 Babu tsoro a cikin kauna. Amma cikkakiyar kauna takan kawar da tsoro, domin kuwa tsoro na tafi tare da hukunci. Amma wanda yake da tsoro ba shi da cikkakiyar kauna.
\v 19 Muna kauna domin Allah ne ya fara kaunarmu.
\v 20 Idan wani ya ce,"Ina kaunar Allah", amma yana kin dan'uwansa, makaryaci ne. Domin wanda baya kaunar dan'uwansa da yake gani, ba zai iya kaunar Allah da bai taba gani ba.
\v 20 Idan wani ya ce, "Ina kaunar Allah", amma yana kin dan'uwansa, makaryaci ne. Domin wanda baya kaunar dan'uwansa da yake gani, ba zai iya kaunar Allah da bai taba gani ba.
\v 21 Wannan ne umarnin da muke da shi daga wurinsa: Duk wanda yake kaunar Allah dole ne ya kaunaci dan'uwansa.
\c 5
\p