ha_psa_tq_l2/54/04.txt

10 lines
197 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene mai rayar da Dauda?",
"body": "Ubangiji ne ke rayar da ran sa."
},
{
"title": "Da menene Allah zai saka ma maƙiyan Dauda?",
"body": "Zai saka masu da mugunta."
}
]