ha_psa_tq_l2/54/01.txt

10 lines
245 B
Plaintext

[
{
"title": "Da menene Dauda ya roƙi Allah ya cece shi?",
"body": "Ya roƙi Allah ya cece da sunan Allah."
},
{
"title": "Wanene ya tashi yana neman ran Dauda?",
"body": "Bãƙi sun afko masi, lalatattun mutane na neman raisa."
}
]