ha_psa_tq_l2/43/01.txt

10 lines
308 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin ya roƙi Allah yayi masa?",
"body": "Ya roƙi Allah ya hukunta shi kuma yayi masa taimakon käriya a kan al'umma mara tsoron ka."
},
{
"title": "Don menene Allah zai hukunta shi kuma yayi masa taimako?",
"body": "Allah ya hukunta shi domin Allah ne ƙarfin sa."
}
]