ha_psa_tq_l2/33/20.txt

6 lines
161 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne zuciyarmu za ta yi murna cikin Yahweh?",
"body": "Zuciyarmu tayi murna cikin shi, domin mun dogara cikin sunansa mai tsarki."
}
]