ha_psa_tq_l2/33/07.txt

10 lines
268 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yace Yahweh yayi da ruwayen tekuna?",
"body": "Ta tara ruwayen teku wuri ɗaya kamar tudu."
},
{
"title": "Mene ne murubucin yace mazaunan duniya za su yi?",
"body": "Dukkan mazaunan duniya su tsaya cikin tsoron Yahweh."
}
]