|
[
|
|
{
|
|
"title": "Me ya faru da al'ummai?",
|
|
"body": "Al'ummai sun fada cikin ramin da suka haka kuma tarkon da suka kafa don su buya ya kama ƙafafonsu."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wa ya bayyana kansa kuma yayi shari'a?",
|
|
"body": "Yahweh ya bayyana kansa ya kuma gudanar da shari'a."
|
|
}
|
|
] |