ha_psa_tq_l2/06/06.txt

10 lines
261 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yakan yi a lokacin gajiya da nishi?",
"body": "Dukkan dare yana jikewa cikin tawayensa."
},
{
"title": "Me ke faruwa da idanun Dauda domin makoki kuma domin makiyan sa?",
"body": "Idanunsa sun rage sun kuma yi rauni."
}
]