ha_psa_tq_l2/05/09.txt

10 lines
435 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda yake kamanta abokan gaban shi?",
"body": "Dauda yana kamanta abokan gabansa a matsayin wanda babu gaskiya a bakinsu, cikinsu mugunta ne, makogwaronsu kamar budadden kabari kuma sai lallaba a kan harshesu."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Allah yayi wa abokan gabansa sabili da yawan zunubansu a gaban Allah?",
"body": "Dauda na rokan Allah ya bayyana cewa abokan gabansa masu laifi ne."
}
]