ha_psa_tq_l2/05/04.txt

22 lines
547 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah ba zai iya yi ba?",
"body": "Baya yarda da mugunta ba, kuma mugayen mutane basu zaman bakinsa."
},
{
"title": "Wane ne ba zai tsaya a gaban Allah ba?",
"body": "Masu fahariya ba za su tsaya a gaban Allah ba."
},
{
"title": "Wa Allah ya tsana?",
"body": "Allah ya tsane duk mai aikata mugunta."
},
{
"title": "Mene ne Allah zai yi wa makaryata?",
"body": "Allah zai hallaka makaryata."
},
{
"title": "Wane ne Yahweh ya rena?",
"body": "Yahweh na rena masu tarzoma da mayaudaran mutane."
}
]