ha_psa_tq_l2/119/87.txt

6 lines
219 B
Plaintext

[
{
"title": "Marubuci ya yi addu'a cewa Yahweh zaya kiyaye shi a raye domin marubuci ya yi mene ne? ",
"body": "Ya roki Yahweh ya kiyaye shi a raye domin ya kiyaye alƙawarin umarnan wanda Yahweh ya faɗa."
}
]