[
{
"title": "Mene ne farkon hikima?",
"body": "Girmama Yahweh shi ne farkon hikima."
},
"title": "Mene ne waɗanda suke aikata umarnin Yahweh suna da shi?",
"body": "Waɗanda suke aikata umarninsa suna da fahimta mai kyau."
}
]