10 lines
377 B
Plaintext
10 lines
377 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene marubucin ya tambayi Yahweh a kan fushinsa?",
|
|
"body": "Ya tambayi yar yaushe Yahweh zai ɓoye kansa kuma fushinsa yayi ta ƙuna kamar wuta."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene marubuci ya tambayi Yahweh yayi tunani a kai?",
|
|
"body": "Yace wa Yahweh yayi tunani a kan kankantar lokacinsa kuma kuma rashin amfanin yadda Yahweh ya hallici dukkan mutane."
|
|
}
|
|
] |