ha_psa_tq_l2/83/08.txt

6 lines
200 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Asaf ya ce wa Allah ya yi wa abokan gabansa, kamar yadda ya yi wa Midiya, Sisera da Yabin?",
"body": "Ya roƙi cewa su hallaka a Endo kuma su zama kamar taki ga ƙasa."
}
]