ha_psa_tq_l2/82/01.txt

10 lines
292 B
Plaintext

[
{
"title": "A ina ne Allah ke tsayawa domin hukunci?",
"body": " Yana tsaye cikin taron jama'a kuma cikin tsakiyar alloli."
},
{
"title": "Mene ne Asaf ya tambayi Allah?",
"body": "Ya tambaya har yaushe zaka yi hukuncin rashin gaskiya ka nuna kana goyon bayan masu mugunta."
}
]