ha_psa_tq_l2/110/01.txt

6 lines
193 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina Yahweh ya ce wa ubangijin Dauda ya zauna, kuma har zuwa yaushe? ",
"body": "Yahweh ya ce masa ya zauna a hannun damansa har sai ya maida maƙiyansa abin takawar sa."
}
]