ha_psa_tq_l2/94/22.txt

10 lines
312 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Yahweh ya ƙarfafa marubucin?",
"body": "Yahweh ya ƙarfafa marubuci ta wurin zama babbar hasumiyasa kuma da dutsen fakewasa."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa masu mulki mugaye?",
"body": "Yahweh zai kawo kansu laifofinsu kuma ya daddatsatsa su a chikin muguntarsa."
}
]