ha_psa_tq_l2/88/11.txt

6 lines
253 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin ya tambayi Yahweh game da alƙawarinsa mai aminci, biyyaya, ayyukan al'ajibai da adalci?",
"body": "Marubucin ya tambayi Yahweh ko za su yi shela daga kabari, a wurin mattatu, a cikin duhu kuma a wurin mantuwa."
}
]