ha_psa_tq_l2/44/18.txt

18 lines
566 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zuciya da ƙafafuwar Isra'ila ba ta yi ba?",
"body": "Zuciyarsu bata juya ba ko ƙafafunsu ba su yi nisa daga hanyar Allah ba."
},
{
"title": "Mene ne Allah yayi kawai?",
"body": "Allah ya kakkarya su a wurin diloli ya rufe su da inuwar mutuwa."
},
{
"title": "Mene ne Allah kallai zai nema?",
"body": "Allah zai duba ko sun mance da sunan Allahsu ko kuwa sub buɗe hannuwansu ga wani bãƙon allah."
},
{
"title": "Mene ne a ke daukar Isra'ila domin dalilin Allah?",
"body": "ana yi masu kallon tumaki domin yanka."
}
]