ha_psa_tq_l2/44/15.txt

10 lines
384 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne ƙasƙancin maruɓucin a gabansa duk tsawon rana?",
"body": "Ƙasƙancinsa na gabansa, kuma kunyar fuskarsa ta rufe shi saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage, saboda maƙiyi da mai ɗaukar fansa."
},
{
"title": "Mene ne Isra'ila ba su yi ba?",
"body": "basu manta da Allah ba ko suka yi aiki cikin rashin gaskiya da alƙawarin Allah."
}
]