[
{
"title": "Da mene ne Dauda ya kwatanta muryar Yahweh?",
"body": "Ya kwatanta muryar Yahweh da tsawa."
},
"title": "Mene ne Yahweh ya fasa gutsiri-gutsiri?",
"body": "Yahweh ya fasa itatuwan sidan Lebanon gutsiri-gutsiri."
}
]