ha_psa_tq_l2/120/05.txt

10 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne marubuci ya ce cewa ya zauna jim kaɗan da kuma dã ya zauna?",
"body": "Marubuci ya ce yana zaune jim kaɗan cikin Meshek kuma dã ya zauna a rumfuka Keda."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya game da salama?",
"body": "Marubuci ya ce da cewa ya zauna na har dogon lokaci tare da waɗanda suka ƙi salama kuma shi domin salama yake."
}
]