[
{
"title": "Yaya marubucin ya bayyana umarnai da tsarkin Yahweh?",
"body": "Marubuci ya ce umarnan Yahweh abin dogara ne na hakika kuma tsarki ya ƙayata gidan Yahweh har abada. "
}
]