ha_psa_tq_l2/89/05.txt

10 lines
228 B
Plaintext

[
{
"title": "Don menene sammai zasu yabi Yahweh?",
"body": "Sammai za su yabi Yahweh domin al'ajibansa."
},
{
"title": "Don menene taron tsarkaka zasu yabi Yahweh?",
"body": "Za su yabi Yahweh domin gaskiyarsa."
}
]